The post shared on Rariya yesterday is written in Hausa.
It seems the man identified as Habu, a resident of Jekadafari, Gombe State fell into a well or he deliberately threw himself into the well.
See the post below:-
“Matashi Ya Halaka Kansa Ta Hanyar Fadawa Rijiya A Jihar Gombe Shi da wannan bawan Allah mai suna Habu, mazaunin unguwar Jekadafari a garin Gombe, ya je ya fada cikin wata rijiya da ake wa lakabi da Rijiyan Ba’are ne da kansa, ba tare da wani ya tura shi ba. Lamarin ya auku ne a daren jiya, inda bayan an gano cewa ya fada rijiyar ne sai aka yashe ta aka ciro gawarsa.See translation according to google translate below:-
Wasu daga cikin mutanen dake yankin da larin ya auku, suna yada jita-jitar cewa wai don an hani shi budurwar da ya ke nema da aure ne ya je ya fada rijiyar. Amma a yayin jin ta bakin daya daga cikin abokansa, ya shaidawa majiyarmu cewa yana da tabin hankali ne”
Teenage perished through his own fight well in Gombe State is the servant of the Habu , resident Jekadafari in Gombe , came to fall into a well being nicknamed the well Ba’are himself , without someone pushed him .
The incident occurred last night , where after it was discovered that he told the well is then left his body was taken .
Some of the people in the region and Lari occurs , spreading rumors that the restrictions girl you want to marry is going to say well . But during a hearing by one of his friends , told sources that the psychiatric “
No comments: